655 B
655 B
banmamaki, abin banmamaki
Ma'ana
Wannan kalma "ban mamaki" yana nuna mamaki na girmamawa da ya zo daga ganin wani gagarumin abu, da iko, da kuma ƙasaita.
- Wannan kalma "ban mamaki" yana nuna wani mutum ko wani abu dake kawo ɗoki mai razanarwa.
- Wahayin ɗaukakar Allah wanda annabi Ezekiyel ya gani yana da "ban mamaki" ko "mai kawo mamaki."
- Ga yadda mutum ke nuna mamaki idan ya ga zatin Allah: tsoro, sunkuyar da kai ko durƙusawa ƙasa, a rufe fuska, da kuma rawar jiki.
(Hakanan duba: tsoro, ɗaukaka)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 17:21
- Farawa 28:16-17
- Ibraniyawa 12:28
- Zabura 022:23
- Zabura 147:4-5