577 B
577 B
fahariya
Ma'ana
Wannan kalma "fahariya' fassararta shi ne girman kai, a fili kuma ƙiriƙiri.
- Mutum mai fahariya zai ɗaukaka kansa.
- Yin fahariya yana ƙunshe da tunanin cewa wasu mutane basu da muhimmanci ko kuma basu da baiwa kamar kai kanka.
- Mutanen da basa ɗaukaka Allah kuma suna tawaye gãba da shi masu girman kai ne domin ba sa shaidar yadda girman Allah yake.
(Hakanan duba: a sanda abu, taƙama, fahariya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Korintiyawa 04:18
- 2 Bitrus 02:18
- Ezekiyel 16:49
- Littafin Misalai 16:05
- Zabura 056:1-2