572 B
572 B
ƙunci
Ma'ana
Wannan furci "wahala" yana nuna zafin ciwo da baƙinciki.
- "Wahala" zata iya zama ta jiki ko ta damuwar lamiri ko baƙinciki.
- Yawancin lokaci mutanen dake cikin zafin wahala za su nuna ta a fuska da kuma motsin jikinsu.
- Misali, mutumin dake jin zafin ciwo ko wahala zai dinga cizon haƙoransa ko ya kwala ihu.
- Kalman nan "wahala" za a iya fassara ta haka, "baƙincikin ruhu" ko "baƙinciki ƙwarai" ko "ciwo mai tsanani."
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Irmiya 06:24
- Irmiya 19:09
- Ayuba 15:24
- Luka 16:24
- Zabura 116:3-4