534 B
534 B
Sadaka
Ma'ana
Wannan kalma "sadaka" yana magana ne akan kuɗi, abinci, ko abin da ake bayarwa domin a taimaki mutane matalauta.
- Yawancin lokaci bada sadaka wani abu ne da mutane ke ganin cewa addininsu ya umarta ayi saboda a zama da adalci.
- Yesu ya ce kada a bada sadaka a fili domin kada wasu mutane su gani.
- Wannan kalmar za a iya fassara ta haka "kuɗi" ko " kyauta ga mutane matalauta" ko "taimako ga matalauta."
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 03:1-3
- Matiyu 06:01
- Matiyu 06:03