690 B
690 B
magabci, magabta, maƙiyi, maƙiya
Ma'ana
"Magabci' za a iya cewa mutum ne ko ƙungiya ce dake gãba da wani mutum ko ƙin wani abu. Kalmar nan "maƙiyi" ita ma ma'anarta kusan ɗaya take da ta farko.
- Magabci zai iya zama mutum wanda yake ƙoƙarin kushe ka ko ya cutar da kai.
- Wata al'umma za a iya ce da ita "magabta sa'ad da ta yaƙi wata al'umma.
A littafi Mai Tsarki, ana ce da shaiɗan "magabci" da kuma "maƙiyi,"
- Za a iya juya "magabci" ya zama "mai tsayayya da" ko "maƙiyi," wannan na nuna mummunar gãba.
(Hakanan duba: Shaiɗan)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Timoti 05:14
- Ishaya 09:11
- Littafin Makoki 04:12
- Luka 12:59
- Matiyu 13:25