476 B
476 B
gargaɗi, kashedi
Ma'ana
Kalmar nan "gargaɗi" bada kashedi ne ko bada shawara ga wani.
- Yawancin lokaci ma'anar "gargaɗi" bada shawara ne ga wani kada ya yi wani abu.
- A jikin Almasihu, ana koya wa masu bi su gargaɗi juna domin a guje wa zunubi kuma mu yi zaman tsarki.
- A maimakon "gargaɗi" zamu iya juya shi ya zama "ƙarfafawa domin kada a yi zunubi" ko "faɗakar da wani kada ya yi zunbi."
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Nehemiya 09:32-34