667 B
667 B
Zerubabel
Gaskiya
Zerubabel sunan mutane biyu ne a cikin Tsohon Alƙawari.
- Ɗaya daga cikin waɗannan daga zuriyar Yehoyakim da Zedekiya ne.
- Wani Zerubabel na daban, ɗan Shiltiyel, shi ne shugaban kabilar Yahuda a zamanin su Ezra da Nehemiya, sa'ad da Sairos sarkin Fasiya ya maido su daga bauta a Babila.
- Zerubabel da Yoshuwa babban firist suna cikin waɗanda suka taimaka sãke gina haikali da bagadin Allah.
(Hakanan duba: Babila, Saifros, Ezra, babban firist, Yehoyakim, Yoshuwa, Yahuda, Nehemiya, Fasiya, Zedekiya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 03:19-21
- Ezra 02:1-2
- Ezra 03:8-9
- Luka 03:27-29
- Matiyu 01:12