543 B
543 B
Zebulun
Gaskiya
Zebulun ne ɗa na ƙarshe da aka haifa wa Yakubu da Liya kuma yana ɗaya daga cikin kabilu sha biyu na Isra'ila.
- Isra'ilawa na kabilar Zebulun aka basu ƙasa dake gab da Tekun Gishiri daga yamma.
- Wani lokacin sunan "Zebulun" ana kiran sunan ƙasar da waɗannan kabilar Isra'ilawan ke zama.
(Hakanan duba: Yakubu, Liya, Tekun Gishiri, kabilu sha biyu na Isra'ila)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Fitowa 01:1-5
- Farawa 30:20
- Ishaya 09:01
- Littafin Alƙalai 04:10
- Matiyu 04:13
- Matiyu 04:16