683 B
683 B
Zadok
Gaskiya
Zadok sunan wani babban firist ne mai muhimmanci a cikin Isra'ila a zamanin Sarki Dauda.
- Da Absalom ya tayar wa Sarki Dauda, Zadok ya tsaya tare da Dauda ya kuma taimaka aka dawo da Akwatin Alƙawari zuwa Yerusalem.
- Bayan wasu shekaru, yana nan sa'ad da aka shafe Solomon ɗan Dauda a matsayin sarki.
- Akwai mutane biyu da aka kirasu da sunan Zadok suka taimaka wurin sake gina ganuwar Yerusalem a zamanin Nehemiya.
- Zadok sunan kakan sarki Yotam ne.
(Hakanan duba: akwatin alƙawari, Dauda, Yotam, Nehemiya, mulki, Suleman)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 24:1-3
- 1 Sarakuna 01:26-27
- 2 Sama'ila 15:24:26
- Matiyu 01:12-14