478 B
478 B
Taikikos
Gaskiya
Taikikos na ɗaya daga cikin masu hidimar bishara tare da Bulus.
- Taikikos ya raka Bulus a ƙalla sau ɗaya yawace-yawacen watsa bishararsa a Asiya.
- Bulus ya kwatanta shi a matsayin "ƙaunatacce" da "amintacce."
- Taikikos ya ɗauki wasiƙun Bulus zuwa Afisos da Kolosse.
(Hakanan duba: Asiya, ƙaunatacce, Afisos, amintacce, bishara, mai hidima)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Timoti 04:11-13
- Kolosiyawa 04:09
- Titus 03:12