523 B
523 B
Tubal
Gaskiya
Akwai mutane da yawa a Tsohon Alƙawari da suke da suna "Tubal."
- Wani mutum da ake kira Tubal yana ɗaya daga cikin 'ya'ya maza na Yafet.
- Wani mutum da ake kira "Tubal-kayinu" ɗa ne ga Lamek kuma zuriyar Kayinu ne.
- Tubal kuma suna wata ƙungiyar mutane ne wani annabawa Ishaya da Ezekiyel suka ambata.
(Hakanan duba: Kayinu, zuriya, Ezekiyel, Ishaya, Yafet, Lamek, ƙungiyar mutane, annabi)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 01:05
- Ezekiyel 27:12-13
- Farawa 10:2-5