531 B
531 B
Tera
Gaskiya
Tera zuriyar Shem ne ɗan Nuhu. Shi ne mahaifin Ibram, Naho da Haran.
- Tera yabar gidansa a Ur domin ya tafi ƙasar Kan'ana tare da ɗansa Ibram, jikansa Lot da matar Ibram wato Sarai.
- A kan hanyar zuwa Kan'ana, Tera da iyalinsa suka zauna tsawon shekaru a birnin Haran a Mesofotamiya. Tera ya mutu a Haran yana da shekaru 205.
(Hakanan duba: Ibrahim, Kan'ana, Lot, Mesofotamiya, Naho, Sarah, Shem, Ur)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Farawa 11:31-32
- 1 Tarihi 01:24-27
- Luka 03:33-35