577 B
577 B
Sinai, Tsaunin Sinai
Gaskiya
Tsaunin sinai tsauni ne da yake a kudancin wurin da yanzu ake kiranshi Tsibirin Sinai. Ana kuma kiranshi "Tsaunin Horeb."
- Tsaunin Sinai ɓangare ne mafi girma a yankin jeji.
- Isra'ilawa suka zo Tsaunin Sinai da suke tafiya daga Masar zuwa Ƙasar Alƙawari.
- Allah ya ba Musa Dokoki Goma a Tsaunin Sinai.
(Hakanan duba: jeji, Masar, Horeb, Ƙasar Alƙawari, Dokoki Goma)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 07:29-30
- Fitowa 16:1-3
- Galatiyawa 04:24
- Lebitikus 27:34
- Littafin Lissafi 01 :17-19