631 B
631 B
Shinar
Gaskiya
Shinar na nufin "kasa mai rafika biyu" kuma sunan yanki mai sarari ne a kudancin Mesofotamiya.
- Anzo ansan Shinar da "Kaldiya" da "Babiloniya" dã".
- Mutanen dã dake zaune a birnin Babel a Sararin Shinar sun gina hasumiya mai tsawo don su mai da kansu manyan mutane.
- Tsara ta gaba, masu kakan yahudawa Ibrahim ya zauna a ƙasar Ur a wannan yanki, wanda a wannan lokacin ake kiran shi "Kaldiya."
(Hakanan duba: Ibrahim, Babel, Babila, Kaldiya, Mesofotamiya, kakanni, Ur)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Farawa 10:8-10
- Farawa 14:01
- Farawa 14:7-9
- Ishaya 11:10-11
- Zakariya 05:11