504 B
504 B
Shimei
Gaskiya
Shimei sunan mutane da yawa ne a Tsohon Alƙawari.
- Shimei ɗan Gera daga kabilar Benyamin yake wanda ya la'anci Sarki Dauda ya jefe shi da duwatsu lokacin da yake gudu zuwa Yerusalem domin gujewa kisa daga ɗansa Absalom.
- Akwai kuma Lebiyawa firistoci da yawa a Tsohon Alƙawari da ake kiransu Shimei.
(Hakanan duba: Absalom, Benyamin, Balebi, firist)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 06:17
- 1 Sarakuna 01:08
- 2 Sama'ila 16:13
- Zakariya 12:12-14