692 B
692 B
Shekem
Gaskiya
Shekem gari ne a Kan'ana da ke mil 40 arewa da Yerusalem. Shekem ma sunan mutum ne a Tsohon Alƙawari.
- Garin Shekem shi ne inda Yakubu ya zauna bayan da suka sulhunta da ɗan'uwansa Isuwa.
- Yakubu ya sayi gona daga hannun 'ya'yan Hamor Bahibiye a Shekem. Wannan gonar ta zamto wurin bizne iyalinsa da kuma inda 'ya'yansa suka bizne shi.
- Ɗan Hamor Shekem ya yiwa 'yar Yakubu Dinatu fyaɗe, sakamakon haka ɗan Yakubu ya kashe dukkan mazajen garin Shekem.
Shawarwarin fassara:
- Hamor
(Hakanan duba: Kan'ana, Isuwa, Hamor, Bahibiye, Yakubu)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 07:14-16
- Farawa 12:6-7
- Farawa 33:19
- Farawa 37:13