551 B
551 B
Set
Gaskiya
A cikin littafin Farawa, Sst ne ɗan Adamu da Hauwa na uku.
- Hauwa ta ce anbata shitu ne a madadin ɗanta Habila, wanda ɗan'uwansa Kayinu ya kashe.
- Nuhu na ɗaya daga cikin zuriyar Set, don haka duk wanda ya rayu tun daga lokacin Ambaliyar nan ya zama ɗaya daga cikin zuriyar Set.
- Set da iyalinsa ne mutanen farko da "suka fara kira ga sunan Ubangiji."
(Hakanan duba: Habila, Kayinu, zuriya, kakanni, tsufana, Nuhu)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1Tarihi 01: 01
- Luka 03:36-38
- Littafin Lissafi 24:17