654 B
654 B
Sennakerib
Gaskiya
Sennakerib babban sarki ne mai iko a aAsiriya wanda ya sa Nineba ta zama da wadata, birni mai daraja.
- Sarki Sennakerib sananne ne wajen yaƙi gãbã da Babila da kuma mulkin Yahuda.
- Shi sarki ne mai girman kai da kuma yiwa Yahweh izgilanci.
- Sennakerib ya kai wa Yerusalem Hari a lokacin sarki Hezekiya.
- Yahweh ya la'anci sojojin Sennakerib suka hallaka.
- Litattafan Tsohon Alƙawari na Sarakuna da Tarihinsu an rubuta su a lokacin mulkin Sennakerib.
(Duba kuma: Asiriya, Babila, Hezekiya, Yahuda, Izgili, Ninebe.)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Tarihi 32:1
- 2 Tarihi 32:16-17
- 2 Sarakuna 18:13