572 B
572 B
Rebeka
Gaskiya
Rebeka jikar Naho ce ɗan'uwan Ibrahim.
- Allah ya zaɓi Rebeka ta zama matar Ishaku ɗan Ibrahim.
- Rebeka ta baro yankin Aram Naharayim inda take da zama ta tafi tare da bawan Ibrahim zuwa yankin Negeb a inda Ishaku ke zama.
- Rebeka bata haifi 'ya'ya ba har na tsawon lokaci, amma a ƙarshe Allah ya albarkace ta da 'yan biyu maza, Isuwa da Yakubu.
(Hakanan duba: Ibrahim, Aram, Isuwa, Yakub, Naho, Negeb)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Farawa 24:15
- Farawa 24:45
- Farawa 24:56
- Farawa 24:64
- Farawa 25:28
- Farawa 26:08