619 B
619 B
Rahab
Gaskiya
Rahab mace ce wanda ta zauna a Yeriko da Isra'ila suka yaƙe su. Ita karuwa ce.
- Rahab ta ɓoye Isra'ilawa biyu masu leƙen asirin Yeriko kafin Isra'ila suka yaƙe ta. Ta taimaka wa masu leƙen asirin domin su tsira zuwa sansanin Isra'ila.
- Rahab ta zama mai bada gaskiya ga Yahweh.
- Da ita da iyalinta an ware su ba a kashe su ba, a sa'ad da aka hallakar da Yeriko sai kuma suka zo suka yi zama tare da Isra'ilawa.
(Hakanan duba: Isra'ila, Yeriko, karuwa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ibraniyawa 11:29-31
- Yakubu 02:25
- Yoshuwa 02:21
- Yoshuwa 06:17-19
- Matiyu 01:05