531 B
531 B
Filistiya
Gaskiya
Filistiya sunan wani babban yanki ne a ƙasar Kan'ana, an kafa shi a gaɓar Tekun Baharmaliya.
- Wannan yanki yana wuri mai yalwar amfani a gaɓar filin da ya kai Yoffa arewa zuwa Gaza a kudu. Wajen kilomita 64 a tsawo a faɗi kuma kilomita 16.
- Filistiyawa ne suka zauna a Filistiya su ƙungiyar mutane ne masu ƙarfi waɗanda kullum abokan gabar Isra'ilawa ne.
(Hakanan duba: Filistiyawa, Gaza, Yoffa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 10:9-10
- Yowel 03:04
- Zabura 060:8-9