437 B
437 B
Omri
Gaskiya
Omri jarumin runduna ne da ya zama sarkin Isra'ila na shida.
- Sarki Omri ya yi sarauta shekara goma sha biyu a birnin Tirza.
- Kamar sauran sarakunan Isra'ila da suka sha gabansa, Omri mugun sarki ne wanda ya ƙara bida mutanen Isra'ila cikin bautar gumaka.
- Omri kuma shi ne mahaifin Sarki Ahab.
(Hakanan duba: Ahab, Isra'ila, Yerobowam, Tirza)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Tarihi 22:1-3