772 B
772 B
Negeb
Gaskiya
Negeb wani yankin hamada ne a kudancin Isra'ila, kudu maso yamma kuma da Tekun Gishiri.
- Ainihin ma'anar kalmar shi ne "Kudu," wasu juyin Turanci sukan fassara shi haka.
- Mai yiwuwa ne "Kudu" bata inda Hamadar Negeb take a yau.
- Lokacin da Ibrahim ya zauna a cikin birnin Kadesh, yana cikin Negev ko a kudanci yankin.
- Ishaku yana zaune a Negev lokacin da Rebeka ta taho ta gamu da shi ta zama matarsa.
- Kabilar Yahudawa ta Yahuda da Simiyon sun zauna a kudancin yankin.
- Babban birni mafi girma a Negeb ita ce Biyasheba
(Hakanan duba: Ibrahim, Biyasheba, Isra'ila, Yahuda, Kadesh, Tekun Gishiri)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Farawa 12:09
- Farawa 20:1-3
- Farawa 24:62
- Yoshuwa o3:14-16
- Littafin Lissafi 13:17-20