716 B
716 B
Naftali
Gaskiya
Naftali ɗan Yakubu na shida ne. Zuriyarsa ce ta zama kabilar Naftali wadda take ɗaya daga cikin kabilu goma sha biyu na Isra'ila.
- Wani lokaci ana amfani da sunan Naftali domin a faɗi mazaunin kabilar.
- Ƙasar Naftali tana arewa da Isra'ila, tana kuma iyaka da kabilar Dan da Asha. Iyakar gabashinta yana yammacin gaɓar Tekun Kinneret.
- An ambata kabilar a cikin Tsohon Alƙawari da kuma Sabon Alƙawari a Littafi Mai Tsarki.
(Hakanan duba: Asha, Dan, Yakubu, Tekun Galili, kabilu goma sha biyu na Isra'ila)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 04:15
- Maimaitawar Shari'a 27:13-14
- Ezekiyel 48:1-3
- Farawa 30:08
- Littafin Alƙalai 01:33
- Matiyu 04:13