400 B
400 B
Nahum
Gaskiya
Nahum annabi ne wanda ya yi wa'azi a lokacin da mugun Sarki Manasse ke sarauta bisa Yahuda.
- Nahum ɗan garin Elkosh ne, wanda yake kusan mill 20 daga Yerusalem.
- Littafin Nahum daga Tsohon Alƙawari ya rubuta anabtai game da hallakarwar Ninibe birnin Asiriyawa.
(Hakanan duba: Asiriya, Manasse, annabi, Ninebe)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Nahum 01:01