709 B
709 B
Mede, Medes, Mediya
Gaskiya
Mediya tsohuwar masarauta ce ta dã yamma da Asiriya da Babiloniya, kuma arewa da Elam da Fasiya. Mutanen da suka zauna a masarautar Mediya ana ce da su "Medes."
- Mulkin Mediya ya haɗa da wasu yankin da yau ana ce da ita Turkaniya ko Toki, Iran, Siriya, Irak da Afganistan.
- Mutanen Medes sun yi dangantaka da Fasiyawa mulkokin biyu suka haɗa ƙarfinsu suka cinye mulkin Babila.
- Dariyus Ba'mede ya hari Babiloniya lokacin da annabi Daniyel yake zaune can.
(Hakanan duba: Asiriya, Babilon, Sairus, Daniyel, Dariyus, Elam, Fasiya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sarakuna 17:06
- Ayyukan Manzanni 02:09
- Daniyel 05:28
- Esta 01:3-4
- Ezra 06:1-2