538 B
538 B
Marta
Gaskiya
Marta mace ce daga Betani da ta bi Yesu.
- Marta tana da 'yar'uwa Maryamu da ɗan'uwa ana ce da shi La'azaru, wanda shi ma mai bin Yesu ne.
- Wata rana da Yesu ya ziyarce su a gida, Marta ta sa hankalinta kan girke-girke, Maryamu 'yar'uwarta kuwa ta zauna tana sauraron koyarwar Yesu.
- Da La'azaru ya mutu, Marta ta cewa Yesu ta gaskanta shi ne Almasihu Ɗan Allah.
(Hakanan duba: La'azaru, Maryamu ('yar'uwar Marta))
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Yahaya 11:02
- Yahaya 12:1-3
- Luka 10:39