575 B
575 B
mutumin Allah
Gaskiya
Wannan furci "mutumin Allah" magana ce ta girmama annabin Yahweh. A kan kuma yi amfani da ita idan ana ambaton mala'ikanYahweh.
- Sa'ad da ana magana a kan annabi, za a iya fassara wannan haka "mutumin dake na Allah" ko "mutumin da Allah ya zaɓa" ko "mutumin da yake bauta wa Allah."
- Sa'ad da ana magana a kan mala'ika za a iya fassara wannan a ce "manzon Allah" ko "'mala'ikan ka" ko "wani taliki daga Allah da ya yi kama da mutum."
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 23:12-14
- 1 Sarakuna 12:22
- 1 Sama'ila 09:9-11