456 B
456 B
Lamek
Gaskiya
Lamek suna ne na mutum biyu da aka ambata a cikin Littafin Farawa.
- Lamek na farko da aka ambata zuriyar Kayinu ne. Da fahariya ya gaya wa matansa biyu cewa ya kashe mutum saboda ya yi masa rauni.
- Lamek na biyu zuriyar Set ne. Kuma shima mahaifin Nuhu ne.
(Hakanan duba: Kayinu, Nuhu, Set)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Farawa 04:18-19
- Farawa 04:24
- Farawa 05:25
- Farawa 05:29
- Farawa 05:31
- Luka 03:36