614 B
614 B
Laban
Gaskiya
A cikin Tsohon Alƙawari, Laban kawu ne kuma suruki ne ga Yakubu.
- Yakubu ya yi zama a gidan Laban a Fadan Aram kuma ya yi kiwon tumakinsa da Awaki a matsayin biyan dukiyar auren 'ya'yan Laban.
- Yakubu dai wadda ya zaɓa itace Rahila ɗiyar Laban ta zama matarsa.
- Laban ya ruɗi Yakubu ya sa ya auri babbar ɗiyarsa Liya da farko kafin ya bashi Rahila a matsayin mata.
(Hakanan duba: Yakubu, Naho, Liya, Rahila)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Farawa 24:30
- Farawa 24:50
- Farawa 27: 43
- Farawa 28:1-2
- Farawa 29:05
- Farawa 29:13
- Farawa 30:26
- Farawa 46: 16-18