609 B
609 B
Kora, Bakore, Korawa
Gaskiya
Kora sunan mutane uku ne a Tsohon Alƙawari.
- Ɗaya daga cikin 'ya'yan Isuwa an sa masa suna Kora. Ya zama shugaba a gundumarsa.
- Kora kuma wani zuriyar Lebi ne ya kuma yi hidima a rumfar sujada a matsayin firist. Ya zama mai kishin Musa da Haruna ya kuma jagoranci mutane suyi tawaye gãba da su.
- Mutum na uku mai suna Kora an lissafa shi a zuriyar Yahuda.
(Hakanan duba: Haruna, hukuma, Kaleb, zuriya, Isuwa, Yahuda, firist)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 01:34-37
- Littafin Lissafi 16:1-3
- Littafin Lissafi 16:25-27
- Zabura 042:1-2