756 B
756 B
Yonatan
Gaskiya
Yonatan suna ne na wajen mutane goma a Tsohon Alƙawari. Sunan na ma'anar "Yahweh ya bayar."
- Babban abokin Dauda, Yonatan, shine Yonatan ɗin da aka fi sani da wannan suna a Littafi Mai tsarki. Wannan Yonatan shine babban ɗan Sarki Saul.
- Sauran masu suna Yonatan da aka ambata a Tsohon Alƙawari sun haɗa da wani daga zuriyar Musa; ɗan ɗan'uwan Sarki Dauda; firistoci da yawa, wanda suka haɗa da ɗan Abiyata; da wani kuma marubuci a Tsohon Alƙawari wanda a gidansa aka kulle annabi Irmiya.
(Hakanan: Abiyata, Dauda, Musa, Irmiya, firist, Saul (Tsohon Alƙawari), marubuci)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 01:41-42
- 1 Sama'ila 14:1
- 1 Sama'ila 20-02
- 2 Sama'ila 01:3-5
- 2 Sama'ila 01:3-5