598 B
598 B
Yesse
Gaskiya
Yesse mahaifin Sarki Dauda ne kuma jikan Rut da Bo'aza.
- Shi dai Yesse daga kabilar Yahuda yake.
- Shi "Ifraimiye ne," wanda ke ma'anar ya fito ne daga garin Ifrata wato Betlehem.
- Annabi Ishaya yayi anabci game da "toho" ko "reshe" da zai fito daga "jijiyar Yesse" ya kuma bayar da 'ya'ya. Wannan na maganar Yesu, wanda yake zuriyar Yesse.
(Hakanan duba: Betlehem, Bo'aza, zuriya, 'ya'ya, Yesu, sarki, annabi, Rut, kabilun Isra'ila sha biyu)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 02:12
- 1 Sarakuna 12:16
- 1 Sama'ila 16:1
- Luka 03:32
- Matiyu 01:4-6