548 B
548 B
Yebus, Bayebusiye, Yebusiyawa
Gaskiya
Yebusiyawa wata ƙungiyar mutane ce dake zaune a ƙasar Kan'ana. Su zuriya ne daga ɗan Ham Kan'ana.
- Yebusiyawa suna zama a birnin Yebus, daga bisani aka canza sunansa zuwa Yerusalem sa'ad da sarki Dauda ya ci shi da yaƙi.
- Melkizedek, sarkin Salem, kamar asalinsa Bayebusiye ne.
(Hakanan duba: Kan'ana, Ham, Yerusalem, Melkizedek)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 01:14
- 1 Sarakuna 09:20-21
- Fitowa 03:7-8
- Farawa 10:16
- Yoshuwa 03:9-11
- Littafin Alƙalai 01: 20-21