516 B
516 B
Yafet
Gaskiya
Yafet yana ɗaya daga cikin 'ya'yan Nuhu uku.
- A lokacin ambaliyar ruwa na duniya wato ruwan tsufana da ya rufe dniya bakiɗaya, Yafet da 'yan'uwansa maza biyu suna tare da Nuhu a cikin jirgi, duk da matayensu.
- Ana jera sunayen 'ya'yan Nuhu kamar haka, "Shem, Ham, da Yafet." Wannan ya nuna cewa Yafet ne ƙaraminsu.
(Hakanan duba: jirgi, tsufana, Ham, Nuhu, Shem)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1Tarihi 01:04
- Farawa 05:32
- Farawa 06:10
- Farawa 07:13-14
- Farawa 10:1