672 B
672 B
gidan Dauda
Gaskiya
Batun nan "gidan Dauda" na nufin iyali zuriyar sarki Dauda.
- Wannan ma za'a iya fassara ta a matsayin "zuriyar Dauda" ko "iyalin Dauda" ko kabilar Sarki Dauda."
- Saboda da Yesu zuriyar Dauda ne, shi ɗaya ne daga "gidan Dauda."
- A waɗansu lokutan "gidan Dauda" ko iyalin Dauda" tana nufin mutanen da ke cikiniyalin Dauda da ke raye.
- A sauran waɗansu lokutan wannan yana fin yin magana ne gaba ɗaya domin ambaton zuriya haɗe ma da waɗanda suka mutu.
(Hakanan duba: Dauda, zuriya, hausa, Yesu, sarki)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Tarihi 10:19
- 2 Sama'ila 03:06
- Luka 01:69-71
- Zabura 122:05
- Zakariya 12:07