620 B
620 B
Hilkiya
Gaskiya
Hilkiya babban firist ne a kwanakin mulkin Sarki Yosiya.
- A lokacin da ake gyaran haikali, Hilkiya babban firist ya samo Littafin Shari'a ya kuma bada umarni a kaiwa Sarki Yosiya.
- Bayan da aka karanta masa Littafin Shari'a, Yosiya ya damu ya kuma sa mutanen Yahuda su sake bautawa Yahweh su kuma sake yin biyayya ga shari'unsa
- Wani mutum kuma mai suna Hilkiya shi ne ɗan Eliyakim ya kuma yi aiki a fãda a lokacin Sarki Hezekiya.
(Hakanan duba: Eliyakim, Hezekiya, babban firist, Yosiya, Yahuda, shari'a, sujada, Yahweh)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sarakuna 18:18