586 B
586 B
Herodiyas
Gaskiya
Herodiyas matar Herod Antifas ce a cikin Yahudiya a kwanakin Yahaya mai Baftisima.
- Herodiyas dã ita matar ɗan'uwan Herod Antifas ɗan'uwan Filibus, amma daga bisani sai ta auri Herod Antifas ba bisa shari'a ba.
- Yahaya mai Baftisima ya tsautawa Herod da Herodiyas sabo da aurensu da baya bisa doka. Sabo da wannan, Herod ya sa Yahaya a kurkuku sabo da Herodiyas daga bisani ya fille masa kai.
(Hakanan duba: Herod Antifas, Yahaya (mai Baftisima))
Wuraren da ake samunsa a Litttafi Mai Tsarki:
- Luka 03:19
- Markus 06:17
- Markus 06:22
- Matiyu 14:4