633 B
633 B
Hebron
Gaskiya
Hebron birni ne da ke a tudu, tuddai masu duwatsu kusan mil 20 a kudu da Yerusalem.
- An gina birnin ne a wajejen 2000 BC a kwanakin Ibram. An ambace shi a lokuta da yawa a cikin bada tarihin Tsohon Alƙawari.
- Hebron ya taka muhimmiyar rawa a cikin rayuwar Sarki Dauda. Da 'ya'yansa da yawa har ma da Absalom a can aka haife shi.
- Wanan birni an rushe shi a wajejen ƙarni na 70 ta hanun Romawa.
(Hakanan duba: Absalom)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sama'ila 02:10-11
- Farawa 13:18
- Farawa 23:1-2
- Farawa 35:27
- Farawa 37:12-14
- Littafin Alƙalai 01:10
- Littafin Lissafi 13:22