555 B
555 B
Haran
Gaskiya
Haran ƙanen Ibram ne, mahaifin Lotu kuma.
- Hakanan Haran sunan wani gari ne da Ibram da iyalinsa suka zauna sa'ad da suke akan hanyarsu ta zuwa Ur zuwa ƙasar Kan'ana
- Wani mutum kuma mai suna Haran shi ne ɗan Kalib.
- Mutum na uku ɗmai suna Haran shi ne ɗan zureiyar Lebiyawa.
(Hakanan duba: Ibrahim. Kalib, Kan'ana, Lebiyawa, Lotu, Tera, Ur)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sarakuna 19:19:12
- Ayyukan Manzanni 07:1-3
- Farawa 11:31
- Farawa 27:43-45
- Farawa 27:43-45
- Farawa 28:10-11
- Farawa 29:4-6