562 B
562 B
Haggai
Gaskiya
Haggai annabi ne na Yahuda bayan Yahudawa sun dawo gida daga zaman bautar talala daga Babila.
- A kwanakin da Haggai ke yin anabci, Sarki Uzziya na sarautar Yahuda.
- Shima annabi Zakariya yana yin annabci a dai-dai wanan lokacin.
- Haggai da Zakariya suka gargaɗi Yahudawa da su sake gina haikali, wanda Babilawa suka ragargaje a ƙarƙashin mulkin Sarki Nebukkadnezar.
(Hakanan duba: Babila, Yahuda, Nebukadnezar Uzziya, Zakariya (Tsohon Alƙawari))
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ezra 05:1-2
- Ezra 06:13-15