671 B
671 B
Gibiyon, Bagiyone, Gibiyoniyawa
Gaskiya
Gibiyon Gari ne da ke a kusan mil 13 arewa maso yamma na Yerusalem. Mutanen da ke zama a Gibiyon Gibiyoniyawa ne.
- Da Gibiyoniyawa suka ji yadda Isra'ilawa suka rurrushe biranen Yeriko da Ai sai suka furgita.
- Sai Gigiyoniyawa suka zo wurin shugabannin Isra'ila a Gilgal sia suka nuna kamar sun zo daga wata ƙasa ne mai nisa.
- Suka yaudari shugabannin Isra'ila suka ƙulla yarjejeniya da Gibiyoniyawa cewa za su ba su Kariya ba kuma za su kashe su ba.
(Hakanan duba: Gilgal, Yeriko, Yerusalem)
Wuraen da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 08:29
- 1 Sarakuna 03:4-5
- 2 Sama'ila 02:12-13
- Yoshuwa 09:3-5