377 B
377 B
Gibeya
Gaskiya
Gibeya wani birni ne a arewacin Yerusalem da kuma kudancin Betel.
- Gibeya na cikin yankin kabilar Benyamin.
- Ya kasance wani babban fagen daga tsakanin Benyamawa da Isra'ila.
(Hakanan duba: Benyamin, Betel, Yerusalem)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sama'ila 10:26-27
- 2 Sama'ila 21:6
- Hosiya 09:9
- Littafin Alƙalai 19:12-13