486 B
486 B
Gerar
Gaskiya
Gerar wani birni ne a yankin ƙasar Kan'ana, yana a kudu maso yamma da Hebron da kumaarewa maso yamma da Biyasheba.
- Sarki Abimelek shi ne mai mulkin Gerar a lokacin da Ibrahim da Saratu suka zauna a can.
- FIlistiyawa sune suka mamaye yankin Gerar a lokacin da Isra'ilawa ke zama a Kan'ana.
(Hakanan duba: Abimelek, Biyasheba, Hebron, Filistiyawa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Tarihi 14:12-13
- Farawa 20:1-3
- Farawa 26:1
- Farawa 26:6