664 B
664 B
Gad
Gaskiya
Gad na ɗaya daga cikin 'ya'yan Yakubu. Hakanan ana kiran Yakubu Isra'ila.
- Iyalan Gad sun zama ɗaya daga cikin kabilu goma na Isra'ila.
- Wani mutum kuma da ake kira Gad annabi ne da ya tunkari Dauda a cikin Littafi Mai Tsarki shi ne sabo da zunubinsa na yin ƙidayar mutanen Isra'ila.
- Sunayen waɗannan biranen su ne Ba'algad da Migdalgad dukkansu suna kalmomi biyu a asalin fassara ta farko ana rubuta su kamar haka "Ba'al Gad" da "Migdal Gad."
(Hakanan duba: ƙirga, annabi, kabilu sha biyu na Isra'ila)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 05:18
- Fitowa 01:1-5
- Farawa 30:11
- Yoshuwa 01:12
- Yoshuwa 21: 38