591 B
591 B
Ezekiyel
Gaskiya
Ezekiyel annabi ne na Allah a lokacin bauta lokacin da aka kwashe Yahudawa da yawa ta hanun sojojin babila.
- Fiye da shekaru ashirin, shi da matarsa suka zauna a Babila kusa da kogi Yahudawa kuma suka riƙa zuwa wurin su saurare shi lokacin da yake faɗar saƙon Allah.
- Bayan waɗansu abubuwa Ezekiyel ya yi anabci game da rushewar da kuma komowar Yerusalem da kuma haikali.
- Hakanan ya yi anabci game da mulki mai zuwa na Almasihu.
(Hakanan duba: Babila, Kristi, bauta, annabi)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ezekiyel 01:3
- Ezekiyel 24:24