558 B
558 B
Hauwa
Gaskiya
Wanan ita ce mace ta farko. Ma'anar sunanta shi ne "rai" ko "rayuwa."
- Allah ya yi mace daga Haƙarƙarin da ya ciro daga Adamu.
- An hallici Hauwa ta zama "mataimakiya" ga Adamu ta zo ta taimaki Adamu cikin aikin lambu a aikin da Allah ya ba shi ya yi.
- Shaiɗan ya jarafci Hauwa (da siffar maciji) ita ce ta fara yin zunubi ta wurin cin 'ya'yan itacen da Allah ya ce kada a ci.
(Hakanan duba: Adamu, rai, Shaiɗan)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Timoti 02 12
- 2 Korintiyawa 11:3
- Farawa 03:20
- Farawa 04:2