464 B
464 B
Enok
Gaskiya
Enok sunan mutane biyu ne a Tsohon Alƙawari.
- Ɗaya Enok ɗin daga zuriyar Set yake. Shi ne baban kakan Nuhu.
- Wanan Enok ɗin ya yi dangataka ta ƙut da ƙut da Allah kuma lokacin da ya kai shekaru 365 Allah ya ɗauke shi zuwa sama da ransa.
- Ɗaya Enok ɗin shi ne ɗan Kayinu.
(Hakanan duba: Kayinu, Set)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 01:3
- Farawa 05:18-20
- Farawa 05:24
- Yahuza 01:14
- Luka 03:36-38