460 B
460 B
Eliyakim
Gaskiya
Eliyakim sunan mutane biyu ne a cikin Tsohon Alƙawari.
- Wani mutum mai suna Eliyakim shi ne babban mai kula da fada a ƙarƙashin sarki Hezikiya.
- Wani sunan Eliyakim suna ne na ɗan sarki Yosiya wanda saikin Masar Neko ya naɗa shi sarkin Yahuda.
(Hakanan duba: Hezikiya, Yehoaikim, Yosiya, Fira'auna)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sarakuna 18:18
- 2 Sarakuna 18:26
- 2 Sarakuna 18:37
- 2 Sarakuna 23:34-35