400 B
400 B
Elam, Elamawa
Gaskiya
Elam ɗan Shem ne kuma jikan Nuhu.
- Zuriyar Elam su ake kira "Elamawa" sun kuma zauna a wani yanki da ake kira "Elam"
- Wanan yanki na Elam yanakudu maso gabas da kogin Tigiris wanda a yanzu haka yana yammacin Iran ne.
(Hakanan duba: Nuhu, Shem)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 01:17-19
- Ayyukan Manzanni 02:9
- Ezra 08:4-7
- Ishaya 22:06